We use cookies to personalise content and ads, to provide social media features and to analyse our traffic. Read more…
DW - Hausa

DW - Hausa

Kurt-Schumacher-Straße 3, Bonn, 53113, Germany

Get Directions

97148460

Work hours Add information
About Muna gabatar da labarai daga Jamus da nahiyar Afirka da kuma duniya gaba daya. Muna bukatar shawarinku.
DW - Hausa cover
Mission Wannan dandali burinsa shi ne ya ƙarfafa 'yancin musayar ra'ayoyi da muhawara da labarai da shawarwari. Amma muna kuma kira da ku riƙa kula da sharuɗɗan ɗa'a da DW ta tsara.
Sharhunan da suka sabawa sharuɗɗan aikin jarida za'a kawar da su, kuma idan ya zama wajibi za'a shaidawa kamfanin Facebook haka. Muna kuma da 'yancin toshe damar masu rubuto mana dake ci gaba da keta sharuɗɗan na DW.
http://www.dw.de/manufofin-daa-na-dw/a-16236102-1

Muna kuma roƙon ku kiyaye sharuɗɗan tsarin aiki da Facebook ya shimfiɗa.
http://en-gb.facebook.com/terms.php?ref=pf
Description Deutsche Welle, tashar dake watsa shirye-shiryenta zuwa ƙetare, tana gabatar da labarai da rahotanni ta yanar-gizo da rediyo domin baiyanar da yadda ƙasashen Turai suke kallon al'amura ga masu sauraro a ko'ina cikin duniya.
Burinmu shi ne: "Mu ƙarfafa fahimtar yadda Jamus take a matsayin 'yantacciyar ƙasa da tushenta yake tare da al'adun Turai, kuma a matsayinta na ƙasa mai matsakaicin ra'ayi, ta demokradiyya, mai bin dokokin tsarin mulki da shari'a.
Shirye-shiryen DW suna isa ga masu sauraro da masu kallo miliyan 86 a ko'ina cikin duniya.
Legal notice: http://bit.ly/dwlegalnotice
Founded 1953
Categories

Similar places nearby